Ina Rokon Mayakan Boko Haram Da Su Mika Wuya – Inji Wani Tsohon Dan Kungiyan

83
0
SHARE

Wa ni tsohon dan kungiyar Boko Haram ya yi kira ga sauran mabiya kungiyar da ya su mika kai kamar yadda yayi yanzu hakan.

David wanda akafi sani da Alhaji Ibrahim ya ce ya na rokon sauran mabiya Boko Haram din da su ajiye makamansu su rungumi sulhu.

premuimTimes

 

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY