An nada SHEIKH MUHAMMAD SULEIMAN ADAM a matsayin sabon babban Limamin masallacin Sultan Bello Kaduna

198
1
SHARE

A yau Alhamis ake sa ran nadashi a hukumance.

Hausa Times ta samu bayanin tuni aka aike masa da takardar nadin daga fadar Gwamnatin jihar Kaduna da fadar Sarkin musulmi ta hannun masarautar Zazzau.

Karin bayani na tafe…

1 COMMENT

LEAVE A REPLY